Jump to content

Nathan Patterson

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Nathan Patterson
Rayuwa
Cikakken sunaNathan Kenneth Patterson
HaihuwaGlasgow, 16 Oktoba 2001 (25 shekaru)
ƙasaBirtaniya
Harshen uwaTuranci
Karatu
MakarantaHolyrood Secondary School (en) Fassara
HarsunaTuranci
Sana'a
Sana'aɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Rangers F.C.-
 
Muƙami ko ƙwarewaMai buga baya
Tsayi183 cm

Nathan Kenneth Patterson (an Haife shi 16 ga Oktoba 2001) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne ɗan ƙasar Scotland wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan baya na dama don ƙungiyar Premier League Everton da kungiyar ƙwallon ƙafa ta ƙasar Scotland.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.