Jump to content

Tanja

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Tanja
طنجة (ar)
ⵟⴰⵏⵊⴰ (tzm)


Wuri
Map
 35°46′11″N 5°48′12″W / 35.76963°N 5.803352°W / 35.76963; -5.803352
Constitutional monarchy (en) FassaraMaroko
Region of Morocco (en) FassaraTanger-Tetouan-Al Hoceima
Prefecture of Morocco (en) FassaraTangier-Assilah Prefecture (en) Fassara
Babban birnin
Yawan mutane
Faɗi 1,275,428 (2024)
 Yawan mutane 6,393.12 mazaunan/km²
Home (en) Fassara 362,062 (2024)
Labarin ƙasa
Yawan fili 199.5 km²
Altitude (en) Fassara 56 m-80 m
Bayanan tarihi
Ƙirƙira 5 century "BCE"
Tsarin Siyasa
 Gwamna Mounir Laymouri (en) Fassara (2021)
Bayanan Tuntuɓa
Lambar aika saƙo 90000, 90010, 90020, 90030, 90040, 90050, 90060, 90070, 90080, 90090 da 90100
Tsarin lamba ta kiran tarho 5399
Lamba ta ISO 3166-2 MA-TNG
Wasu abun

Yanar gizo tanger.ma
Facebook: communetanger Twitter: commune_tanger Youtube: UCJMDAKBTSchPjOEj28MQV8g TikTok: communedetanger Edit the value on Wikidata
Tanja.
Tanger - Am Hafen

Tanja (da Larabci: طنجة, da Faransanci: Tanger) Birni ne, da ke a lardin Tanger-Tétouan-Al Hoceïma, a ƙasar Maroko. Shi ne babban birnin lardin Tanger-Tétouan-Al Hoceïma. Bisa ga jimillar shekarar 2014, akwai mutane 947 952 a Tanja. An gina birnin Tanja a karni na huɗu bayan haifuwan Annabi Isa.

Wata coci a Tanja
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.