Jump to content

Casemiro

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Casemiro
Rayuwa
Cikakken sunaCarlos Henrique Casimiro
HaihuwaSão José dos Campos (mul) Fassara, 23 ga Faburairu, 1992 (34 shekaru)
ƙasaBrazil
Harshen uwaPortuguese language
Karatu
HarsunaPortuguese language
Sana'a
Sana'aɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  Brazil national under-17 football team (en) Fassara2009-200971
  São Paulo FC (en) Fassara2010-2013929
  Brazil national under-20 football team (en) Fassara2011-2011153
  Kungiyar kwallon kafa ta kasa ta Brazil2011-9110
  Real Madrid CFga Janairu, 2013-ga Yuni, 201310
  Real Madrid Castilla (en) Fassaraga Janairu, 2013-ga Yuni, 2013151
  Real Madrid CFga Yuli, 2013-202222124
  FC Porto (en) Fassara2014-2015283
  Manchester United F.C.2022-202611115
  Inter Miami22 ga Yuli, 2026-no value10
 
Muƙami ko ƙwarewaMai buga tsakiya
defensive midfielder (en) Fassara
Lamban wasa5
Nauyi85 kg
Tsayi188 cm
IMDbnm9220376

Carlos Henrique Casimiro[1][2] (an haifeshi ranar 23 ga watan Fabrairu, 1992),[3] wanda aka fi sani da Casemiro, ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne ɗan asalin ƙasar Brazil wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan tsakiya na tsaro a ƙungiyar kwallon kafa ta Premier League ta Manchester United kuma kyaftin ɗin tawagar Brazil.[4][5] An san shi da kwarewarsa na tsaro, gwanintar cin kwallo, da kuma tunkararsa. Ana kallon Casemiro a matsayin daya daga cikin mafi kyawun 'yan wasan tsakiya a duniya. An haɗa shi a cikin FIFA FIFPro World XI a cikin 2022.[6]